KADA KU BARI WANI YA TAFI DA IMANINKU – Dr. Muhammad Sulaiman Adam Sulaiman

Jawabin da Sheikh Dr. Muhammad Sulaiman Adam Limamin Sultan Bello Kaduna a wurin taron Fulanin daji a ranar Asabar 02/01/2021. A cikin jawabinsa ya jawo hankalinsu game da hadin kai da tsoron Allah da kuma ilimi.

(Visited 28 times, 1 visits today)