KADA A YAUDARE KA GWADA AKIDAR KA? – Dr Ahmad Gumi

Ba a wasa da maganar akida. Akida ita ce Musulunci , matukar akidarka ta gurbace kada kayi tsammanin kana da banbanci da wanda basu yi imani da Allah. Abubuwa guda biyu kawai a shari’a ake gwada akida. Dauki akidar da kake ka dauki wadannan ma’auni tsakaninka da mahaliccinka ka duba ka gani ka dace ko kuma wani ne ya dace a kanka?

(Visited 18 times, 1 visits today)