KACIYAR MATA: KARAMCI KO KASKANCI – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Mata da dama a kasashen irin na mu da masu son koyi da Sunnah sun kokarin yiwa ‘ya’yansu maza da mata kaciya, lallai yiwa namiji kaciya sunnah ne, amma shin yiwa ‘ya mace shima sunnah ne?

Wane irin tawaya ne da cutarwa da ake samu idan aka yiwa mace kaciya?

Shin mijin da ya kasa sauke hakkin iyalansa game da jima’i sanadiyar kaciyarta Allah zai masa azaba?

Shi al’ada ta wankan jego da shankunun kanwa mene ne illarsu a wurin mace da ta haihu?

Wannan duk a cikin karatun Muwatta Malik da malam yayi a 21/09/2019.

(Visited 577 times, 1 visits today)