JUYIN MULKIN NIGER: MALAMAI DA SARAKUNA INA YA KAMATA SU FARA ZUWA?

In this video

Malam yayi magana game da zuwan Gen. Abdussalam Abubakar da Sarkin Musulmi Sultan Abubakar III da kuma zuwan Sarki Kano Muhammadu Sanusi II da Malamai zuwa kasar Niger game da juyin mulki da Sojojin Kasar suka yi.

Shin nan ya kamata su fara zuwa? Shin me ya kamata su fadawa Shugaban Kasa Tinubu game da alkawarin ECOWAS? Shin da muka karya alkawarinmu shekaru 8 me yasa su basu dauki mataki a kanmu ba?

(Visited 920 times, 1 visits today)