JANARORINMU A SOJA: DA ZAKU YI KOYI WANNAN DA KUN SAMU NASARA IN SHA ALLAH
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
17 Views
0 Likes
A cikin wannan video zamu ji yadda Khalifan Manzon Allah SAW Umar dan Kattab ya gano wani soja daga cikin sojojin yakinsa, da kuma alakar wannan Hadisin da abinda yake faruwa a Najeriya game da tsaro da kuma yadda za ayi amfani da Security Votes wurin magance tsaron In Sha Allah.
(Visited 17 times, 1 visits today)