JAMB: GUMI COLLEGE TA TAIMAKON AL’UMMA CE – Dr. Ahmad Gumi

Wannan wani kira ne da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi zuwa ga Shugabannin Hukumar JAMB game da kin sabunta musu SIM na yiwa dalibai rijista. Malam yayi kira da babbar murya game da halin da makarantar Sheikh Abubakar Mahmud Gumi take ciki yanzu, da yadda suke yin amfani da kudin da dalibai suke yin rijista suna gyara makarantar.

(Visited 23 times, 1 visits today)