JAHILI KWANKO NE BANDA ZAGI ME YA IYA – DR. AHMAD GUMI

Idan ka cire zagi da suka a wurin jahili to ya zama kwanko bashi da amfani a cikin al’umma. Saboda haka duk wanda kuka ji bashi da wani aiki sai dai ya zagi mutane ko in an fadi magana ba zai tsaya ya numfasa ya daddale maganar ba, ya fahimci wane irin sako ake kokarin aikawa to babu shakka akwai jahilci da maguzanci a tare da shi.

Daman duk mutumin da bashi da aiki sai zagi a al’adar malam bahaushe zaka gi ance “wane zagi kamar bamaguje” Allah ya rabamu da aikin maguzanci.

(Visited 31 times, 1 visits today)

You might be interested in

LEAVE YOUR COMMENT

Your email address will not be published.