IYAYENKA ZASU FIFITA KA IDAN KANA YIN WANNAN – Dr. Ahmad Gumi

In this video

A cikin tarihin Annabi Yusuf A.S, malam ya fadi wani sirrin da duk ya rike su In Sha Allah iyayensa zasu fifita shi, sannan zai zama mai albarka a rayuwarsa.

(Visited 1,212 times, 1 visits today)