ISTIKHARA: LABARIN WATA AMARYA DA TA TSIRA DAGA CUTAR SIDA (HIV)

In this video

Idan akwai wani abu da musulmi yake bukata yayi idan yana neman wani al’amari barin yin Istikhara ne, ita wannan Istikharar ba wani ake sawa ya yi ba, kai da kanka zaka yi.

A cikin wannan video zamu ji labarin wata Amarya a daren farko da Allah Ya kubutar da ita daga miji mai cutar HIV.

(Visited 522 times, 1 visits today)