IRIN CUTUTTUKA DA AKE SAMU WURIN AMFANI DA BAKI A FARJI KO AZZAKARI WURIN JIMA’I – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video zamu ji irin cututtuka da ake samu a lokacin da mutum ya saka bakinshi a cikin farjin mace, ko kuma ta tsosti gabansa, akwai karairayi da yawa da ake yiwa mutane har da jingina wannan maganar zuwa ga magabata.

(Visited 35 times, 1 visits today)