ILMANTAR DA FULANI: BA IRIN MU AKE BAIWA TSOROBA – Dr Ahmad Gumi

A karatunsa na jiya Laraba 06/1/2021, yayi kira ga masu kokarin tsoratarwa dangane da tafiyar nan ta ilmantar Filanin daji da cewar sun yi kuskure domin ba irinsu ake ba tsoro ba. Sannan ya fito da wadansu alamomin da jama’a zasu lura da su duk wanda suka samu da shi a cikin wannan tafiyar to ba musulunci yake yiwa aiki ba, makiyin musulunci ne kuma ba zai ci nasara ba, In Sha Allah.

(Visited 24 times, 1 visits today)