IJTIHADIN ANNABI: SHIN AN HARAMTAWA MACE TA DAUKI CIKI ALHALI TANA SHAYARWA?

In this video

Acikin wannan video malam yayi bayanin yadda manzon Allah S.A.W yakeyin ijtihadi wurin fitar da hukunce hukuncen shari’a.
Mahimmancin ilimin Science wurin fitar da hukuncin dake cutarwa ko amfanarwa a addinin musulinci.
Amfani da al’ada wurin fitar da hukunci.

Salisu Hassan Webmaster
08038892030
28/05/2022

(Visited 557 times, 1 visits today)