IDAN MIJI BAI MIKI BA KINA HANYA UKU DON RABUWA DA SHI – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Yadda musulunci ya ba namiji karfi da bashi igiyoyi uku a maganar saki, haka Allah ya baki hanyoyi uku da zaki iya rabuwa da shi mijin naki.

(Visited 1,429 times, 1 visits today)