HUKUNCIN YIWA MUSULMI ZANEN KABILANCI A FUSKA – Dr. Ahmad Gumi

Mafi yawan kabilu a Najeriya da wasu sassa na Afirka akan samu wadanda suke da zane a fuska wanda yake nuna kabilar da mutum ya fito, to mene ne hukuncin yinsa a Shari’ar Musulunci?

(Visited 14 times, 1 visits today)