HUKUNCIN SANA’AR P.O.S NA TURA KUDI DA BAYARWA? – Dr. Ahmad Gumi

Wannan sana’a ce da ake amfani da ita wurin aikawa da turawa mutane kudin a cikin akwatunan su tare da karbar kudin ladan da bai gaza Naira 100 ba, shi mene ne musulunci yace game da wannan sana’ar gashi tana da alaka da banki?

(Visited 21 times, 1 visits today)