HUKUNCIN HADA SALLOLI MAGRIBA DA ISHA LOKACIN RUWA GA CORONA – Dr. Ahmad Gumi

A wannan lokaci na damina ga shi kuma mutane suna zaune a gida domin wannan larura ta cutar Corona, mene ne hukuncin hada sallar Magriba da Isha’i saboda ruwan sama ga wadanda suke zaune a gida, ko suke yin jam’i a kofar gida? To ya matsayin sallar su?

(Visited 23 times, 1 visits today)