HUKUNCIN DILLANCI DA SWISS GOLD NA INTERNET – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Mene ne matsayin wani ya baka abu a matsayin wakili ka siyar mishi bayan kun yi yarjejeniya da shi akan ya daura duk abinda yake so a sama?
Mene ne shari’ar Musulunci ta tanada game da kasuwancin da ake yi a internet da zaka saka kudi a kara maka riba ba tare da kasan mene ne ake siyarwa ba.

(Visited 26 times, 1 visits today)