HUKUNCIN AIKI A KAMFANIN TABA KO GIYA A MUSULUNCI – Dr. Ahmad Gumi

A yanzu da sana’a take wahala gashi kuma malamai suna kira da cewar ya dace a ce kowane bangaren sana’a a ce akwai wakilin musulmi a wannan wurin. Shin mene ne hukuncin aiki a Kamfanin Taba ko Giya ga Musulmi?

(Visited 15 times, 1 visits today)