HUKUNCE-HUKUNCEN SALLAR MATA – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Cikin amsoshin da Malam ya bayar game da hukunce-hukunce sallar mace, wanda ya hada da kin magana bayan sallama, bayyana karatu a sallolin da ake bayyanawa da matsalar yaro yayi mata fitsari tana goye da shi makamantansu. Ayi kallo lafiya.

(Visited 713 times, 1 visits today)