HANA ALMAJIRCI: IN KUNA NEMAN DACEWA TO GA MAFITA – Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
34 Views
0 Likes
A cikin karatun da ya gabatar a ranar Alhamis (27/02/2020) malam yayi bayani game da hana Almajiranci tare da bara da ake yi a Arewacin Najeriya kuma ya kawo hanyoyin da idan da gaske ake son hana barar sai an bi su.
(Visited 34 times, 1 visits today)