HANA ALMAJIRANCI: GWAMNONI KUN YI RABIN DAIDAI – Dr. Ahmad Gumi

Matakin da gwamnatocin Arewacin Najeriya suka dauka na dakatar da dukkan wani karatun dake da alaka da almajiranci ta tafiyar yara daga wani gari zuwa wani gari ba shine maslaha ga wannan ba har sai idan gwamnati ta dauki wadannan matakai da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bada shawara a kai.

(Visited 15 times, 1 visits today)