GWAMNATIN BUHARI: A SHIGO DA ABINCI MUTANE NA FAMA DA YINWA – Dr. Ahmad Gumi

Game da maganar wahala da mutane suke ciki saboda Corona Virus malam ya sake jawo hankalin gwamnati game da shigo da abinci kasar don a taimaki rayuwar jama’a.

(Visited 16 times, 1 visits today)