Gwamnati ki sake duba maganar sulhu – Alherin naki ne – Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
10 Views
0 Likes
Wannan amsa ce da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya baiwa wani dalibi da ya bashi shawarar tunda gwamnatin tarayya ta ce babu sulhu to me zai hana ya hakura ya barsu. Ku saurari amsar malam gare shi.
(Visited 10 times, 1 visits today)