GOV WIKE: MINISTAN ABUJA WASA NE? YA KUKA KYALE?

In this video

A wanna video malam yayi magana game da shirun da sauran Ministoci suka yi dangane da ba Gov Wike Minista a Abuja da kuma irin kiyayyarsa ga dukkan mutanen Arewa da Musulmai baki daya.

(Visited 525 times, 1 visits today)