GAISUWAR KIRSIMETI DA’AWA CE – Dr. Ahmad Gumi

Game da maganar aikawa da sakon taya murnar bikin kirsimeti da ake ta tambaya game da halaccin ko haramci.

Malam yayi cikakken bayani game da matsayin musulmi idan yana da aboki da zai aika mishi da sakon murnar kirsimeti.

(Visited 17 times, 1 visits today)