GAISUWAR KIRSIMETI: ABUBUWA UKU ZAKA RUBUTA KA SAMU LADAN DA’AWA

Daga tambayoyin da aka yawaita aiko da Malam a wannan satin shine musulmi ya aikawa da abokin huldanshi kirista sakon gaisuwa da murnar Kirsimeti. Ga abubuwa guda uku da zaka rubuta mishi ka samu ladan da’awar

(Visited 31 times, 1 visits today)