FITINAR DAJJAL: SHIN WANDA YA MUTU YA TSIRA DAGA FITINARSA KO BAI TSIRA BA? – Sheikh Dr Ahmad Gumi

In this video

Tambaya ce game da wadanda suke cewa idan mutum ya mutu to idan Dajjal ya bayyana zai fitine shi ta hanyar sake tashin sa ya kafirta shi ko kuma ya bata mishi imani.

Mene ne gaskiyar magana game da haka? Shin waye ma Dajjal mene karfin da yake da shi, wane irin abubuwa zai yi? Akwai wani abu da mutum zai yi ya kubuta ko dai idan mutum ya mutu shike nan?

(Visited 657 times, 1 visits today)