FITAR MATA MASALLACI: KODAI IBADA KO ZINA CE? – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video malam ya kawo wurin da Malam mai Mukhtasar yake fadan hukuncin fitar mata masallaci da kuma banbanci tsakanin tsohuwar Mace da matashiya a wurin fita, da kuma wasu irin Salloli ne musulunci yayar da mace ta fita?

(Visited 131 times, 1 visits today)