FATAWAR YIN AUREN MUTU’A DAGA GURBATATTUN WASU MALAMAN AHLUSSUNNAN YA FARA YAWA ZA MU TONA SU

In this video

Wata mata ta kira malam game da fatawar da wani malami ya bata na cewa zata iya yin auren mutu’a saboda bata samu mujin da zai aureta ba saboda yawan yaranta. A ciki ya bada misalin wata fatawa da irin wadannan malaman suke bayarwa game wacce tayi cikin shege danta zai iya gadon wanda yayi cikin. Haka da fatawar wacce idan ta san wanda yayi mata ciki shima yasan shi yayi mata zata iya aurensa ba tare da yin istibra’i ba.

(Visited 1,136 times, 1 visits today)