FASIKAI KE ZAGI: KU BAR FADA DON DUNIYAR DOMIN AIKIN BANZA CE

In this video

Jawo hankali da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yake yi kullum game da maganar zabe da halin da yan siyasa suke ciki na kokarin zagi da aibanta mutane. Shi dai zagin Musulmi inji ma’aiki SAW FASIKANCI NE kuma YAKARSHI KAFIRCI NE.

Allah Ya kyauta, kuma alkawarin Allah shine idan domin Duniyar kuke fada kowa zai same shi.

(Visited 433 times, 1 visits today)