DUK WANDA KE TSARKAKE KANSHI MUNAFIKI NE – Dr. Ahmad Gumi

A cikin Suratut Taubah malam yayi karatu game da halayen munafukai da yadda Sahabban Manzon Allah SAW suke jin tsoron munafurci, sai gashi a wannan lokaci an samu wadansu da suke kiran kansu malamai suna tsarkake kawunan su har suna iya rabawa mutane Aljannah

(Visited 22 times, 1 visits today)