DUK MALAMIN SUFIN DA YA MUTU BAI YI HAKA BA WUTA CE MAKOMARSA – Dr. Ahmad Gumi

Hakika mutane da yawa suna daukar neman taimakon abin da Allah ne kawai ke iyayi zuwa ga wadansu mutane, sun manta cewar wannan shine abinda kiristoci suke yi na neman taimako zuwa ga Isa dan Marya, A wannan vidoe zamu ji hukuncin malamin da ya daura mabiyanshi akan kiran wani ba Allah ba idan musiba ta same shi.

(Visited 13 times, 1 visits today)