DON ALLAH KU ZABA MANA SHUGABANNI MASU KUZARI – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Zai iya yuwuwa baka saurari wannan kira da malam yayi a Zaria a 10/11/2018 game da matsalar da za a iya samu mutukar aka sake zaban shugaba da bashi da lafiya ko kuma bashi da kuzari.

Watakila a lokacin maganar bata fito ba kamar yadda abubuwa suke ta faruwa amma shugabanni na kwance suna jira rahoto.

Dan uwa daure ka saurara!

(Visited 6 times, 1 visits today)