DOKAR WA’AZI: SAKA HANNU A KANTA RIDDA NE
Admin
Subscribe
Subscribed
0
330 videos
0%
42 Views
0 Likes
In this video
Sheikh Dr. Ahmad Gumi
79 VIDEOS
Cikin tambayoyin da aka yiwa Malam a zaman tattaunawa da muka yi da shi ranar Lahadi 09/06/2019 a gidansa, an tambaye shi game da matsayin dokar a ka sanyawa hannu a garin Kaduna wacce sai an ba Malami lasisi kafin yayi wa’azi ko karantarwa.
Ga abin da malam ya fada
(Visited 42 times, 1 visits today)