DEPRESSION: MUTUM YAJI DUNIYA TA YI MISHI KUNCI – GA WARAKA DAGA ALLAH – Dr. Ahmad Gumi

Wannan video yana kunshe da bayanin abinda ke kawo mutum yaji duniya ta yi mishi kunci saboda wani abu da ya dame shi na rayuwa, wanda ke kai ga wadansu suna iya kashe kansu, ko haukacewa. Malam ya kawo abubuwan da suke kawo shi, da kuma hanyar da ake bi domin a kubuta daga wannan musiba.

(Visited 8 times, 1 visits today)