DEFENCE NAN NE AKE SATAN KUDI – Dr. Ahmad Gumi

Kamar yadda kullum tsaro a wannan kasa kara tabarbarewa yake yi, Malam ya fadi wadansu matsaloli da ya sanya a gidan Soja da ‘Yan Sanda babu abinda zasu iya dangane da gyara wannan musibar.

Sannan ya bada labarin abinda wani Malaminsu (lokacin yana soja) ya fada musu game da lalacewar gidan soja tun lokacin suka yin karatu.

(Visited 13 times, 1 visits today)