DAY 2 – GWAMNATI NA CIKIN TSAKA MAI WUYA, JAMA’A AYI HATTARA – RAMADAN TAFSIR 2020 (22/04/2020)

Wannan shine tafsirin na rana ta biyu da sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar, wanda a ciki yayi magana game da mawuyacin hali da gwamnati ke ciki da shiga tsaka me wuce game da halin da jama’a ke ciki. Malam yayi fassara ne a cikin Suratut Taubah aya ta 60-61

(Visited 15 times, 1 visits today)