DAY 13: MANZON ALLAH: SON SA DA HALAYENSA, MUNFINCI DA KAFIRCI – RAMADAN TAFSIR 2020 (03/05/2020)

Wannan shine karatun tafsirin Alkur’ani mai girma da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau, inda ya kammala karshen Suratut Taubah a cikin malam ya fadi halayen Manzon Allah da kuma bayanai game da munafukai

(Visited 17 times, 1 visits today)