Day 04 – BABU JIHADIN DA YA FI ILIMI A WANNAN ZAMANIN – RAMADAN TAFSIR 1441-2020

Wannan shi ne karatun Tafsiri da Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar yau Juma’a 24.04.2020 in da ya yi fassara a cikin Suratut Taubah aya ta 70-75

(Visited 12 times, 1 visits today)