DANSANDA KO SOJA ME DUKAN JAMA’A GA SAKO DAGA MANZON ALLAH – Dr. Ahmad Gumi

Wannan sako ne ga wadanda suke sanya da kayan sarki, Soja ne, ko Dansanda ko ma wane irin kaki ne a jikin ka to ka saurari wannan sako na Manzon Allah SAW domin kada ka ce kai baka sani ba.

(Visited 5 times, 1 visits today)