DALILIN SHIGOWATA TAFIYAR DAKTA AHMAD GUMI SHIGA DAJI – Prof. Usman Yusuf

Wannan shine jawabin da Professor Usman Yusuf tsohon shugaban hukumar NHIS ta kasa yayi a garin Gummi ta Jihar Zamfara inda yayiwa Sheikh Dr. Ahmad Gumi rakiya cikin daji don ganewa idonsa abubuwan da yake ji.

(Visited 22 times, 1 visits today)