DALILIN KUKAN JARIRAI BAYAN HAIHUWAR SU – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan karatun malam ya warware mas’alar kukan jariri da yake yi lokacin da ya fito Duniya da kuma danganta cewar akwai wata Aljana da take shafarsu mai suna UMMU SUBYAAN.

(Visited 27 times, 1 visits today)