DALILAI 50 DA KE SANYA MACE YIN JINI BA NA AL’ADA BA – Dr. Ahmad Gumi

In this video

A wannan karatu zamu ji yadda mace zata gane al’ada da kuma jinin ciwo, da kuma banbance-banbance tsakanin jinin da kuma yadda zata kiyaye don kada tayi ibada a cikin jini ko ta bar idaba alhalin ba jini bane.

(Visited 488 times, 1 visits today)