DAJIN KIDANDAN: RANTSUWAR AJIYE MAKAMAI DA KWAMANDOJIN DAJI SUKA YI A GABAN DAKTA AHMAD GUMI

Wani bangare na rantsuwar Sulhu da ajiyar makamai da dawo da aminci da wasu daga cikin kwamandojin Fulanin daji suka yi a gaban Dakta Ahmad Gumi a cikin dajin Kidandan jiya talata 19/01/2021 a gaban Commissioner of Police na Kaduna da Hakimi wakilin Sarkin Zazzau, da Ardo Ardo da manyan Malamai

(Visited 17 times, 1 visits today)