DA’AWAR FULANI: BA RADDI, AIKI KAWAI IN SHA ALLAH – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Wannan shine sakon Malam a jiya a karatun Attalqeen a lokacin da yake jawo hankalin dalibai da dukkan masu sha’awar ganin a kawar da jahilcin da ya addabi al’ummar makiyaya masu zama a daji don kawo karshen kashe kashen da ke faruwa.

(Visited 23 times, 1 visits today)