‘DA MA DAI KAZA NAYI’ MAKULLIN SHEDAN NE – SHEIKH DR. AHMAD GUMI

A cikin karatunsa na jiya Alhamis inda yake karanta Hadisin Manzon Allah SAW da yake magana game da yin aiki da son Mumini ya zama me kwazo, malam yayi bayani game da jiran abinda aka kaddarawa mutum da kin tashi a yi aiki.

(Visited 11 times, 1 visits today)