DA GASKE ANNOBA BATA SHIGA GARIN MAKKA DA MADINA? – Dr. Ahmad Gumi

Wannan tambaya ce da wani bawan Allah yayi yana son Malam ya warware masa game da Hadisan da suka zo game da maganar Annoba bata shiga garin Makka ko Madina.

(Visited 25 times, 1 visits today)