DA AKWAI RIBA A NAIRA DA ALKUR’ANI AUNA SHI ZA AYI WURIN SIYAN SHI – Sheikh Abubakar Mahmud Gumi

Wannan karatu ne da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi (Allah Ya gafarta masa) yayi a 27/03/1991 a wurin tafsirin Suratul Bakarah lokacin da yake kokarin banbancewa dalibai tsakanin RIBA da AIKIN BANKI.

Ya bayyana abin da ya sa musulunci yace ga inda RIBA TAKE da kuma INDA BA TA SHIGA da DALILIN AIKIN BANKI da kuma HALACCIN SA.

(Visited 51 times, 1 visits today)