CUTARWAR ALJANI GA MUTUM: GUGUWAR KIRISTA CE TA JA MUSULMAI – Sheikh Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
27 Views
0 Likes
In this video
Sheikh Dr. Ahmad Gumi
141 VIDEOS
A cikin wannan karatu da Malam yayi a ranar 07/01/2018 a karatunsa na Muwatta malik sati na 55, malam yayi bayani game da ayoyin alkur’ani da maganar Manzon Allah ta kore cewar Aljani na iya shiga jikin dan Adam har ya cutar da shi.
Saurari wannan karatun domin jin amsar wannan tambayar
(Visited 27 times, 1 visits today)