COVID19 SUPPORT: ABUBUWA 3 DA MUSULMAI ZASU LURA DA SU – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannna tattaunawa zaku ji amsoshi da Malam ya bayar game da matsayar shari’ar Musulunci game da bashin da Gwamnati ke bayarwa domin tallafin Corona da wadansu malamai suke cewa akwai riba a ciki.

(Visited 26 times, 1 visits today)